Saratov birni ne mafi girma kuma cibiyar gudanarwa na yankin Saratov, Rasha, kuma birnin ne, babbar tashar jiragen ruwa a kan kogin Volga. Dangane da alkaluman ƙidayar jama'a ta shekarar 2021, birnin Saratov na da yawan jama'a dubu 901,361, wanda ya mai da ita birni na 17 mafi girma a Rasha ta fannin yawan jama'a.

Saratov
Саратов (ru)
Flag of Saratov (en)
Flag of Saratov (en) Fassara


Inkiya Город бабочек
Wuri
Map
 51°32′00″N 46°00′00″E / 51.5333°N 46°E / 51.5333; 46
Ƴantacciyar ƙasaRasha
Oblast of Russia (en) FassaraSaratov Oblast (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 838,042 (2020)
• Yawan mutane 2,127.01 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 394 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Volga (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 50 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1590
Tsarin Siyasa
• Gwamna Mikhail Isayev (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 410000–410999
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 8452
OKTMO ID (en) Fassara 63701000001
OKATO ID (en) Fassara 63401000000
Wasu abun

Yanar gizo saratovmer.ru
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe