Sarkar wuya

Sarkar wuya
sarka me alamar ya (y)

Sarka dai abu ce ta ado da mata kanyi kwalliya da ita musamman a wutan su duk da akwai mazan da suke amfani da ita, to amman asalin sarka matane ke amfani da ita domin ado da kwalliya.

Ire-iren sarka gyara sashe

1. Sarkar gwal 2. Sarkar azurfa 3. Sarkar karfe Da dai sauran su.

Sannan akwai sarka shuka wacce ake dafa gata asha rusa kalanta korene shar

 
sarka atukunya
 
Shukan sarka tayi fure
 

takenyi shuro kamar buzun maraya sannan tana fitar da ya'yanta ta sama kamar gero sunayi kamar shukan (coco) ganyenda ake banbita na shayi,sannan

idan aka dafashi launin shi yakan fita yabada kalan launinshi. [1].

 
ana dafa ganyen sarka

Manazarta gyara sashe

  1. https://confettissimo.com/ha/style-fashion/kayan-ha%C9%97i/%D0%B2%D0%B8%D0%B4%D1%8B-%D0%BF%D0%BB%D0%B5%D1%82%D0%B5%D0%BD%D0%B8%D1%8F-%D0%B7%D0%BE%D0%BB%D0%BE%D1%82%D1%8B%D1%85-%D1%86%D0%B5%D0%BF%D0%BE%D1%87%D0%B5%D0%BA-%D0%B4%D0%BB%D1%8F-%D0%BC%D1%83%D0%B6.html[permanent dead link]