Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sana'ar kiwo sana'a ce wacce ta samu asali tunda daga zamanin Annabawan Allah, har zuwa ga sauran bayin Allah.[1]

Kiwo
Makiyayi(sana'ar kiwo)

kiwo sana'ar da ake matuqar samun alkhairi ce sannan akwai albarka a cikinta, al'umma sukan yi kiwon dabbobi har da ma tsuntsaye da sauran su.[2]

Makiyaya sukanyi kiwon dabbobi kamar su saniya, kiwo tumakai,Awakai da sauran su.

dabbobi

Akwai kiwon da ake yi kamar na gida,kamar kiwon irinsu,talotalo,tantabara, kanari,kajin Gida har dama kajin Agric.

Sana'ar kiwon saniyya akan yi tanadin wuraren zaman su kamar su singe, ko bayan Gari wacce ake kira da (farm),akan yi kiwo saniya acikin Gida.[3]

Makiyayi yakan tafiya me nisa domin neman musu abinci,kamar su ciyawa da sauran su.

Manazarta.

gyara sashe