Sana'oin mata a ƙasar Hausa suna da ƙima ga matan hausawa, kuma takan zama dogaro da Kai wurin gudanar da Rayuwar su, duk da Kuma wata ƴa mace da ta tashi da sana'ar hannun tana da ƙima awurin iyayen ta har dama gidan mijinta, sana'ar ƴa mace ribace awurin mijinta da kuma ƴaƴan ta, har takan taimaka musu.

dinkin mata

Ire-iren Sana'oin mata

gyara sashe

Sana'oin mata basu kirguwa gaba-daya. amman ga wasu daga cikin fittattun sana`oin nasu na yau da kullun kamar haka:

  • Sana'ar ƙuli-ƙuli
  • Sana'ar Gyada soyayya
  • Sana'ar Kayan miya
  • Sana'ar Awara soyayya
  • Sana'ar Gurasa
  • Sana'ar Alale
  • Sana'ar Dan wake
  • Sana'ar Kayan koli
  • Sana'ar Fura da nono
  • Sana'ar Kosai
  • Sana'ar Saƙa
  • Sana'ar Kitso da lalle
  • Sana'ar Waina
  • Sukola(wanki)
  • Sana'ar Riɗi
  • Sana'ar Sassaka
  • Sana'ar Ginin tukwane
  • Sana'ar Surfe da daka
  • Sana'ar Saida iche
  • Sana'ar Aikatau
  • Sana'ar Saida kunun aya da zoɓo
  • Sana'ar Adashe
  • Sana'ar Karantarwa
  • Sana'ar Dinki
  • Sana'ar Fankasau
  • Sana'ar Tuwo
  • Sana'ar Koko
  • Kaɗin zare da sauransu

Hannunka mai sanda

gyara sashe

LADI Barmana chuge acikin waken ta tana cwa “Mata a kama sana'a, duk mace da bata da sana'a aura ce” domin zaburar da su sukama sana`a taimasu wannan hannunka mai sanda.

Manazarta

gyara sashe