Sallar roƙon ruwa sallah ce da ake yinta lokaci zuwa lokaci ma'ana lokacin da aka shuka amfani kuma aka sami ƙarancin samun ruwa na wasu ƙwanaki da har Amfanin gona ya fara bushewa ko lalacewa.

Yadda ake yinta gyara sashe

Da farko dai anayin raka'a biyu ne a sallar kamar sallar subhi wato sallar asuba, sannan Mutane sukan je da tsaffin kaya wani lokacin ma da takalma mabambamtan juna, sannan akanje da abinci domin a rabawa mutane a wajen.[1]

Manazarta gyara sashe