Sako wannan kauye ne a karamar hukumar Musawa da yake a jahar katsina.