Saddam Hussein
Shugaban Kasar Iraki Alokacin Mulkin soja.
![]() ![]() |
Saddam Hussein Abd al-Majid al-Tikriti (Larabci: صدام حسين عبد المجيد التكريتي) Tsohon shugaban kasar Iraki ne daga ranar 6, ga watan Yuni shekara ta 1979 har zuwa ranar 7 ga watan Afrailun shekara ta 2005.[1] Saddam Hussain shugaba ne Adali a cikin shugabanin Iraki da ta tabayi a cikin jerin shuwagabanin kasar Saddam Hussain shine shugaba na (5), A jerin shuwagabanin ta.[2] </https://www.biography.com/dictator/saddam-hussein\> </https://www.history.com/this-day-in-history/saddam-hussein-captured\> </https://theconversation.com/saddam-hussein-how-a-deadly-purge-of-opponents-set-up-his-ruthless-dictatorship-120748\>



Manazarta Gyara
- ↑ "Saddam Hussein | Biography & Facts". Encyclopedia Britannica. Retrieved 23 Sat, 2019. Check date values in:
|accessdate=
(help) - ↑ https://www.britannica.com/biography/Saddam-Hussein