Sabulu
Sabulu wani gishiri ne na tsami da ake amfani dashi wurin ire-iren tsarkake samfuri dashi.[1] A ciki saitin cikin gida, sabulu abun rage danko ne wurin wanki, wanka da sauran ayyukan tsarkake gida. A saitin masanaántu, ana amfani da sabulu wurin kauri, bangaren man shafawa da kuma abu mai kara kuzari.
sabulu | |
---|---|
personal hygiene item (en) da cleaning product (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | salt (en) , detergent (en) da organic compound (en) |
Amfani | Tsaftar hannu, detergent (en) da shaving (en) |
Amfani
gyara sasheWurin amfanin tsarkakewa,ana amfani da sabulu wurin narkar da barbashi da kuma baki,wanda daga nan zaá iya rarrabe abunda aka tsarkake, a wurin wanke hannu kuma, abun cire danko idan aka hada da ruwa kadan, sabulu na kashe kwayoyin cuta wurin rashin tsarin barin raya su. Yana kuma fitar da maiko ta hanyar barin ruwa mai gudana ya kawar dasu.[2]
Ana hada sabulu ne tahanyar hada kitse da maiko ta tushe.[3] A wani makamancin tsari kuma ana amfani da sabulu wajen hada abun wanka idan aka hada shi a cikin mahada.
Rabe raben Sabulu
gyara sasheSabulun ban Daki
Sabulun daba na ban daki ba
Tarihin Sabulu
gyara sasheYadda ake hada Sabulu
gyara sasheHotunan Sabulu
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ https://en.wikipedia.org/wiki/IUPAC_books#Gold_Book
- ↑ https://cool.culturalheritage.org/waac/wn/wn23/wn23-3/wn23-304.html
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-18. Retrieved 2023-03-11.