Rundu Chiefs FC kulob ne na wasan ƙwallon ƙafa na Namibia daga Rundu. Suna wasa a babban rukuni na ƙasar, Namibia Premier League .[1]

Rundu Chiefs
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Namibiya
Mulki
Hedkwata Rundu (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1976
runduchiefsfc.com

An kafa ƙungiyar a shekara ta 1976.

Shiga gasar gyara sashe

Filin wasa gyara sashe

A halin yanzu ƙungiyar tana wasa a filin wasa na Rundu mai ƙarfin 500.

Manazarta gyara sashe

  1. "Namibia - Rundu Chiefs FC - Results, fixtures, squad, statistics, photos, videos and news - Soccerway". int.soccerway.com. Archived from the original on 2015-10-19.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe