Kogin Rumakali kogi ne a Tanzaniya.Magudanar ruwa zuwa tafkin Nyasa,kogin yana da fadin kasa kilomita murabba'i 693.

Tsarin wutar lantarki gyara sashe

Ana shirin samar da dam mai karfin megawatt 222 a kogin Rumakali.

Nassoshi gyara sashe