wannan kalmar na nufin samar da wuta don amfani ko walwala. Ita wutar lantarki tana da mahimmanci a rayuwa musamman a birni, ita lantarki ita take samar da wuta wacce ake amfani dashi.