Rubutaccen adabi
Rubuttacen adabi shine wanda ake Kira da adabin zamani wanna sh ine adabin da masu ilimi suke rubutawa a litattafai dan jama'a su karanta su kuma anfana
Rabe-raben sa
gyara sasheRubuttacen adabi na rabu kashi uku:
- Rubuttacceyar waƙa.
- Rubutun zube (labari).
- Rubuttacen wasan kwoikwayo.
Har wa Yau rubuttacceyar waka takasu kashi biyu: wakoki na Karin na goma sha Tara da wakokin nakarni na ashirin.
Rubutacciyar waƙa
gyara sasheRubutun zube
gyara sasheSune tatsuniya, kagaggun labari, hikayoyi, al'mara, Tahiti, addini, labarin kasa, labarin halitta, labarin al'adu, kiwun lafiya, kimiyya, shari'a, sanao'i.
Wasan kwaikwayo
gyara sasheShine duk wani wasa da ake shiryawa domin a fadakar a ilmantar a kuma nishadantar da al'ummah. Wasan kwoikwayo rabu gida biyu, na zamani da na gargajiya.