Rubda ciki
Ita de Rubda ciki wani salon kwanciya ce wanda mutum ke kwantawa bisa cikin sa,sannan bayansa yana sama.Mafi yawan mutane suna irin wannan kwanciya ta rubda cikine idan cikinsu yana damun su da ciwo.