Royal Air Maroc
Kamfanin jirgin sama ne a kasar Morocco
Royal Air Maroc kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Casablanca, a ƙasar Moroko. An kafa kamfanin a shekarar ta 1957. Yana da jirage sama sittin, daga kamfanonin ATR, Boeing da Embraer.
Royal Air Maroc | |
---|---|
AT - RAM | |
| |
Les ailes du Maroc | |
Bayanai | |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
Ƙasa | Moroko |
Aiki | |
Mamba na | African Airlines Association |
Ɓangaren kasuwanci | |
Used by |
Boeing 737 Next Generation (en) , Boeing 747-400 (en) , Boeing 767 (en) da Boeing 787 Dreamliner (en) |
Mulki | |
Babban mai gudanarwa | Abdelhamid Addou (en) |
Hedkwata | Casablanca-Anfa Airport (en) |
Tsari a hukumance | joint-stock company (en) |
Mamallaki | Cabinet of Morocco (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 18 ga Yuni, 1957 |
Founded in | Casablanca |