Roy Lee Clay Sr. (Agusta 22, 1929 - Satumba 22, 2024) ɗan Amurka masanin kimiyyar kwamfuta ne kuma mai ƙirƙira. Ya kasance memba ne wanda ya kafa sashin kwamfuta a Hewlett-Packard, inda ya jagoranci tawagar da ta kirkiri karamin kwamfuta na HP 2116A 16-bit. Ya yi aiki a matsayin Babban Jami'in Gudanarwa na ROD-L Electronics, mai kera kayan gwajin lafiyar lantarki.

Roy Clay
Rayuwa
Haihuwa Kinloch (en) Fassara, 1929
Mutuwa 22 Satumba 2024
Karatu
Makaranta Saint Louis University (en) Fassara 1951) Digiri a kimiyya : Lissafi
Sana'a
Sana'a injiniya da computer scientist (en) Fassara
Employers Hewlett-Packard  (1965 -

MANAZARTA

gyara sashe

https://en.wikipedia.org/wiki/Roy_Clay