Rosa María Britton
Rosa María Britton (28 ga Yuli, 1936 – 16 ga Yuli, 2019) Ta kasance likita da marubuciya ƴar ƙasar Panama . An haifeta a Birnin Panama. Mafi sanannun litattafan nata sune: El ataúd de uso (1983), El señor de las lluvias y el viento (1984), No pertenezco a este siglo (1991), Laberintos de orgullo (2002) da Suspiros de fantasmas (2005).
Rosa María Britton | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Chimán (en) , 28 ga Yuli, 1936 |
ƙasa | Panama |
Mutuwa | Panama (birni), 16 ga Yuli, 2019 |
Karatu | |
Makaranta | Complutense University of Madrid (en) |
Harsuna | Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | physician writer (en) |
Britton ta mutu a ranar 16 ga Yuli, 2019 a Panama City tana da shekara 82. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Muere Rosa María Britton (in Spanish)