Rogers Ofime
Rogers Ofime[1] haifaffen dan najeriyan kasar canada ne mai shirya finani ne.
Rogers Ofime | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Legas, 10 ga Maris, 1973 (51 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsare-tsaren gidan talabijin |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.