Rockview Dam
Dam din Rockview Dam nau'in dam ne mai cike da kasa / dutsen da ke kan kogin Palmiet kusa da Grabouw, Western Cape, Afirka ta Kudu. An kafa shi a cikin 1986 kuma yana aiki galibi don ayyukan famfo (ajiya).[1]
Rockview Dam | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Western Cape (en) |
Coordinates | 34°11′52″S 18°57′01″E / 34.1978°S 18.9503°E |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 48 m |
Giciye | Palmiet River (en) |
Service entry (en) | 1986 |
|
Tarihi
gyara sashekafa shi a cikin shekarar 1986 a garin Grasbow a yankin Western Cape a kasar South Africa. An kafa dam din neh domin famfon ajiya, kuma yana daga cikin dam masu hadari.[2]
Dam din Rockview dam neh wanda ke cike da kasa kuma yana da tsayin mita 48(kafa 157) da kuma fadin mita 1300(kafa 4300).
Duba Kuma
gyara sashe- Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
- Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu