Rigar kusa kauye ne a karamar hukumar Musawa a jihar Katsina.

Rigar kusa tana da yawan matasa da kuma harkoki na cigaba rigar kusa itace mafi kusa da musawa.