Rigakafi
Rigakafi hanya ce ta daukar matakin gaggawa domin kare jiki daga kamuwa da cututtuka da za sumashi illa kafin ta samu mutum. galibi anayin rifakafi ne ta hanyar kashe hanyoyin da cuta zasu bi suka kama mutum.
Rigakafi |
---|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.