Ribom abune da mata suke anfani dashi idan sunyi tsifa domin su daure gashin su wasu kuma suna anfani dashi domin ado da kwalliya.