Reverend Moses Odutola Dada, OBE[1] An haife shi ne a Ago-Iwoye, Jihar Ogun,Wato kudu maso yammacin Najeriya. Shi ne shugaban Afirka na farko na Cocin Methodist (Bishop na Methodist na Afirka na farko), a Nijeriya ( Methodist Church of Nageria ), da a baya Reverend MO Dada ya yi aiki a Cocin Methodist, Olowogbowo, jihar Lagos.

Reverend M.O Dada
Rayuwa
Sana'a
Imani
Addini Methodism (en) Fassara

Karatu gyara sashe

Yayi Makarantar Firamare a Methodist, Ibese an kafa ta a shekara ta 1922 ta marigayi Reverend MO Dada, a matsayin makarantar mishan ta cocin Methodist, Ibese. A cikin Maulidin Haihuwar Sarki na shekarar 1951 an mai da shi Jami'i na Dokar Masarautar Burtaniya (Ƙungiyoyin Jama'a) ta Sarki George VI .

Hukunci gyara sashe

Makarantar Firamare ta Methodist, Ibese.

Moses Odutola Dada Dakunan kwanan dalibai wanda Sir Olaniwun Ajayi da Lady Adunola Ajayi Foundation suka bayar.

Manazarta gyara sashe

  1. "Supplement to The London Gazette, 3084" (PDF). 7 June 1951.