Rayuwa mai amfani, itace rayuwar da zata kasance tana tattare da hakuri da juriya da kuma takawa, ma'ana mika Template:Lamarinka ga Allah [makadaici]. Kamar in Allah yahore wa dan'uwanka dukiya ko motoci ko gidaje ko mulki ko yabashi lafiya, to kar kayi fushi, ka dangana ga Allah madaukakin sarki mai ikon komai da kowa. Kuma kasancewa kowace rayuwa da irin arziki da baiwar da Allah yayi mata, kuma kowane abu da irin lokacin da Allah yarubuta zaifaru.

Ala kulli halin anason mai rai yayi wa yan'uwansa fata nagari, kuma yayi ma wa 'yann'da suka rasu addua nagari. Nagode.