Ravana sarki ne na rakshasa mai kai da yawa na tsibirin Lanka, kuma babban ɗan adawa a cikin almara Hindu Ramayana. A cikin Ramayana, an kwatanta Ravana a matsayin ɗan fari na sage Vishrava da Kaikasi. Ya yi awon gaba da matar Yarima Rama, Sita, ya kai ta masarautarsa ta Lanka, inda ya tsare ta a Ashoka Vatika.[1][2]

Gunki Ravana
Ravana
  1. https://www.indiatvnews.com/lifestyle/books-culture-dussehra-2017-king-ravana-important-facts-from-ramayana-403950
  2. https://english.newstracklive.com/news/ravan-shiv-bhakti-ravan-and-shiv-katha-hindi-me-sc91-nu612-ta272-1103191-1.html