Raúl González Blanco an haife shi a 27 June a shekara ta alif dari tara da saba'in da bakwai 1977), wanda aka fi sani da Raúl, kocin kwallon kafa ne na kasar Sipaniya kuma tsohon dan wasan da ya taka leda a matsayin dan gaba. Shi ne kocin Real Madrid Castilla na yanzu, kungiyar ajiyar kungiyar Real Madrid ta La Liga. Ana daukar Raúl a matsayin daya daga cikin manyan 'yan wasa na zamaninsa.[1]

Paul
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Raul Gonzalez
Raul Gonzalez

manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ra%C3%BAl_(footballer)#cite_note-3