Rwandanya Yarimaa ne kuma ɗa na biyar ga Mwami Yuhi IV Gahindiro na Masarautar Ruwanda wanda ya rayu a ƙarni na 19. Ɗannsa shi ne Kannanga, mahaifin fitattun sarakunan Tutuba da Kanyemera.

Ranyawany
Rayuwa
Ƴan uwa
Mahaifi Yuhi IV du Rwanda
Sana'a

Manazarta

gyara sashe