Ranar Tunani a Duniya Ana gudanar da bikin ranar tunani ta duniya duk shekara a ranar 22 ga watan fabrairu ga dukkanin ƙungiyoyin kula da ‎ƴan matan.[1] Ana kuma gudanar da bikin ne a kunyoyi daban daban a duniya baki daya. Rana ce da ake tunawa da ‎‎an uwa mata (da kuma ‎‎an uwa maza) a kowace kasa a duniya maánar kula da kuma tasirin da wannan rana take dashi a duniya baki daya.

Infotaula d'esdevenimentRanar tunani ta duniya
Iri annual event (en) Fassara
Rana February 22 (en) Fassara

A koda yaushe kungiyar kulka da ‎anmatan Najeriya na zabar muhimman matsaloli na duniya da suka shafi ‎‎‎ÿa‎ya mata su zama jigon abunda zaá tattauna a wannan rana.Kungiyar kukla da yanmatan tan amafani da wannna dama domin tayi godia da kuma karantar aládun wasu kasashen,da kuma daidaito wajen kara wayar da kan jamaá da hankali akan damuwar duniya.Ana karbar gudummawa a ranar gudanar da bikin wannann rana domin temakawa kungiyar kula da ‎yan mata. 22 na watan Fabrairu itace ranar da aka zaba saboda shine ranar zagayowar haihuwar wanda ya kafa kuniyar kula da ‎yan mata ta duniya.

Al'adu da Ayyuka

gyara sashe

Kowace shekara a ranar 22 na watan fabrairu,Ýan mata daga Garin Burgins a wani wuri da ake kira da Auckland a Kasar New Zealand,suna tashi da asuba,da sauran duhu kafin gari ya waye,su tafi su hau tsaunin Maungawhau/Mount Eden.Anan suna hada wuta da kuma tutar maáikata ,a lokacin da rana take fitowa a saman gulbin su kuma suna daga tutar su ta kungiyar kulawa ta duniya kuma suna rera wakar duniya,suna Magana da wasu mutane da sauran kasashen da suke tunani akan su,sannan su fara da “TUNANI BABBA” wanda yake tafiya tsakanin duniya baki daya.[2]

A lokacin da satin ranar tunani na duniya yake mastowa,kungiyoyin kula da ‎‎yan mat ana duniya daga bangarori daban-daban suna haduwa a ScoutLink,su tattauna a tsakanin sus u kuma gudanar da bikin magabatansu.Wasu membobi daga cikin kungiyoyin kula da ‎yanmata suna amfani da wannan dama suyi aiki tare da tagwainiyar su ,kamar Canada da kuma Dominica.[3]

Wata aláda guda daya da kowane memba na kungiya ke da ita shine,suna kunna kyandir su dora a saman taga loakin da maraice yayi “WANNAN SHINE DAN KARAMIN HASKEN KULAWA TA,KUMA ZAN BARI YA HASKAKA”

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.girlscouts.org/en/members/for-girl-scouts/ways-to-participate/global-girl-scouts/world-thinking-day.html
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-11. Retrieved 2023-03-11.
  3. https://www.girlguides.ca/web/default.asp?id=1111