Rai River
Kogin Rai kogi ne dakw Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana ne a kudu,ya isa kogin Pelorus a gadar Pelorus . Garin Rai Valley yana kusa da gaɓar kogin.
Rai River | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 15 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 41°18′S 173°34′E / 41.3°S 173.57°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | |
River mouth (en) | Te Hoiere / Pelorus River (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand