Radio nigeria sunshine fm potaskum
Radio Nigeria sunshine fm Gidan rediyo ne mai mita (88.1 MHz) a garin Potiskum dake jihar yobe. Wanda gwamnatin tarayya ta kafa shi domin ilimantarwa, fadakarwa, da nishadantarwa. kuma yana ɗaya daga cikin wani bangare na faɗaɗa tashoshi guda talatin da shida 36 dake faɗin Nigeria (FRCN), domin kawo masu muhimman abubuwan da suke faruwa a ƙasar Nigeria. a cikin shekara ta dubu biyu da ashirin da uku (2023) anyi kyare-kyare inda harda sabunta mita (88.1 MHz) zuwa mita (104.5 MHz)[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ www.sunshinefmng.com