Rachel Sophia Baard 'yar Afirka ta Kudu ce masaniya ce a fannin ilimin tauhidi (theologian). Tun daga shekarar 2019, ita mataimakiyar farfesa ce ta Tiyoloji da Ɗa'a a Makarantar Tauhidi ta Union a Richmond, Virginia, Amurka.[1][2] Littafin ta na farko, shi ne Jima'i da Maganar Zunubi: Tattaunawar Mata akan Yanayin Ɗan Adam (2019) ta lashe lambar yabo ta shekarar 2020 Andrew Murray/Desmond Tutu.[2] Wuraren bincikenta sun haɗa da tiyoloji mai tsari da ingantawa, ka'idodin tauhidi, da tauhidin mata da na siyasa.[3]

Rachel Baard
Rayuwa
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a Malami da assistant professor (en) Fassara

Ta kammala karatu daga Jami'ar Stellenbosch da digiri a fannin shari'a da ɗabi'ar tauhidi. Ta samu Ph.D. a fannin Tiyolojin Tsare-tsare daga Makarantar Tiyoloji ta Princeton. Kafin ta koma Richmond, ta taɓa koyarwa a Jami'ar Villanova.[2][3]

Littattafai gyara sashe

  • Empty citation (help)
  • Baard, Rachel (2022). Major Review: A Theology for the Twenty-First Century. <i id="mwJg">Interpretation: A Journal of Bible and Theology</i>. 76 (2):165-167.
  •  Baard, Rachel (2022). Major Review: A Theology for the Twenty-First Century. Interpretation: A Journal of Bible and Theology. 76 (2):165-167.
  • Sexism and Sin-Talk: Feminist Conversations on the Human Condition, Westminster John Knox Press, 2019.[4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Union Presbyterian Seminary awarded $1 million grant to help faith leaders address the nation's cultural divide". Presbyterian Mission Agency (in Turanci). 2022-01-11. Retrieved 2022-11-04.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Faculty: RACHEL S. BAARD". Union Presbyterian Seminary.
  3. 3.0 3.1 "Author: Rachel Sophia Baard". Westminster John Knox Press. 2019-11-26. Retrieved 2022-11-04.
  4. Loades, A. (2021). Rachel Sophia Baard, "Sexism and Sin-Talk: Feminist Conversations on the Human Condition." Theology, 124(1), 73–74. https://doi.org/10.1177/0040571X20985702t
  5. Craigo-Snell, Shannon, and Rachel Sophia Baard. "[Rezension Von: Baard, Rachel Sophia, Sexism and Sin-talk]." Interpretation, vol. 75, no. 4, 2021, pp. 339-341, doi:10.1177/00209643211027769b.