Qatar Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Doha, a ƙasar Qatar. An kafa kamfanin a shekarar 1993. Yana da jiragen sama 230, daga kamfanonin Airbus da Boeing.

Group half.svgQatar Airways
QR - QTR
Qatar Airways logo.svg
Qatar Airways Airbus A350-1000.jpg
Bayanai
Suna a hukumance
الْخُطُوطُ الْجَوِّيَّةُ الْقَطَرِيَّة
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Qatar
Aiki
Ma'aikata 50,000 (2019)
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) Fassara Avios (en) Fassara
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwa Akbar Al Baker (en) Fassara
Hedkwata Doha
Tsari a hukumance joint-stock company (en) Fassara
Mamallaki Qatar
Tarihi
Ƙirƙira 22 Nuwamba, 1993
Founded in Doha

qatarairways.com


Facebook icon 192.pngTwitter Logo.pngYoutube-variation.pngInstagram logo 2016.svg
jirgin saman Qatar yana tashi a sararin samaniya
jirgin saman Qatar yana sauka a filin jirgin sama na Qatar