Pyongyang ko Piyonyan[1] (lafazi : /piyonyan/) birni ne, da ke a ƙasar Koriya ta Arewa. Shi ne babban birnin ƙasar Koriya ta Arewa. Pyongyang yana da yawan jama'a 2,870,000, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Pyongyang kafin karni na biyu kafin haihuwar Annabi Issa.

Globe icon.svg Pyongyang
Flag of North Korea.svg Koriya ta Arewa
0322 Pyongyang Turm der Juche Idee Aussicht.jpg
Administration (en) Fassara
Sovereign state (en) FassaraKoriya ta Arewa
birniPyongyang
Official name (en) Fassara 평양직할시
Native label (en) Fassara 평양직할시
Labarin ƙasa
Pyongyang-chikhalsi in North Korea.svg
 39°02′N 125°44′E / 39.03°N 125.73°E / 39.03; 125.73
Yawan fili 3,194 km²
Altitude (en) Fassara 38 m
Sun raba iyaka da North Hwanghae Province (en) Fassara da South Pyongan Province (en) Fassara
Demography (en) Fassara
Yawan jama'a 2,863,000 inhabitants (2015)
Population density (en) Fassara 896.37 inhabitants/km²
Other (en) Fassara
Foundation 2333 "BCE"
Time zone (en) Fassara UTC+09:00 (en) Fassara, UTC+08:30 (en) Fassara da UTC+09:00 (en) Fassara
Twin town (en) Fassara Jakarta, Kathmandu, Tianjin, Bagdaza, Moscow, Chiang Mai, Dubai (birni) da Aljir

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.