Prosper Afam Amah
Bishop ne dan darikar Anglican a kasar Najeriya
Prosper Afam Amah (an haifeshi ranar 15 ga watan Satumba, 1973) bishop ne na ɗarikar Anglican a Najeriya: shi ne Bishop na Ogbara a yanzu, daya daga cikin tara a cikin lardin Anglican na Niger, ita kanta daya daga cikin larduna 14 a cikin Cocin Najeriya.[1]
Prosper Afam Amah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1973 (50/51 shekaru) |
Sana'a |
Farkon Rayuwa
gyara sasheAn haifi Amah a ranar 15 ga Satumba 1973 a Uruagu. Ya kammala karatunsa na jami'ar Paul da kuma jami'ar Najeriya. Ya kai mukamin Archdeacon kafin a tsarkake shi, ya zama Bishop na Ogbara a 2018.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-07-26. Retrieved 2021-07-26.
- ↑ https://anglican-nig.org/our-provinces/