Programming Depart
Wannan ɓangaren ana bayarda horo ne akan Ƙirƙiran softiwaya-(software) na komputa ta hanyar amfani da yaren komputa (coding). Darissan da ake bada horo dasu sun hada da:
- Introduction to Computer Science (Gabatarwa game Ilimin Kunputa)
- OOP using C#
- OOP using Java
- OOP using C++.
- Entreprenuership.
Suma wainnan ana koyara dasu ne a wata uku kacal.