Poisk(Na'ura mai kwakalwa)
Poisk (Rushanci: Поиск) na'ura mai kwakwalwace wacce kamfanin wacce za a iya dauka mai amfani da fasahar IBM da kamfanin na'urori na KPO Electronmash a garin Kiev ya samar, na ƙasar Ukrainian a lokacin tarayyar soviet. An tsarata ne abisa karin masarrafin K1810VM88, wanda aka dauko daga tsarin Intel 8088.[1] An samar da ita tun a 1987 sannan an saketa a 1989, Takasance itace wadda akafi sani daga cikin na'urorin IBM a tarayyar Soviet[2] Matsakaicin shirin ya rasa hanyoyin sadarwa an kai da gindi(serial) ko kuma na kaida kafa (parallel) wadanda ake amfani dasu domin jona firintar beran kwamfuta da-dai sauransu, wadanda zaka iya sanya su ne kawai idan ka sayi katin kari na na'ura mai kwakwalwa[3] Bata cika rukunin na'ura IBM, saboba na'urar IBM ta barta a baya.[4] Ana sayar da na'ura sosai a 1991, kafin rushwar tarayyar Soviet hakan nan ansayar da dubbai tun daga 1990 a kowacce shekara[5]
Poisk(Na'ura mai kwakalwa) | |
---|---|
computer model (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | home computer (en) da microcomputer (en) |
Farawa | 1989 |
Ƙasa | Kungiyar Sobiyet |
Manufacturer (en) | Electronmash (en) |
CPU (en) | K1810VM88 (en) da Intel 8088 (mul) |
Operating system (en) | MS-DOS (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Poisk". Oldcomputermuseum.com. Retrieved 6 November 2017
- ↑ Советские домашние компьютеры 1980-х. Часть III". Computer-museum.ru. Archived from the original on 21 June 2017. Retrieved 6 November 2017.