Pointe-Noire
Pointe-Noire (lafazi : /fwint-nwar/ ko /pwint-nwar/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar Kwango. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Jamhuriyar Kwango, da babban birnin sashen Pointe-Noire. Pointe-Noire tana da yawan jama'a 1 158 331 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Pointe-Noire a shekara ta 1883.
Pointe-Noire | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar Kwango | ||||
Department of the Republic of the Congo (en) | Pointe-Noire Department (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,420,612 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 665.7 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,134 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Kouilou Department (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1883 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 242 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | mairiepointenoire.cg |
Hotuna
gyara sashe-
Filin wasan kwallo na birnin
-
Tutar birnin
-
Birnin
-
Wani Abincin a Pointe-Noire]]
-
Cathedral of Notre Dame de l'Assomption in Pointe-Noire
-
COLLECTIE TROPENMUSEUM Flatgebouw in het Europese kwartier van Pointe-Noire TMnr
-
Des Chretiens sur la Roche Fetiche Pointe-Noire
-
Pointe-Noire downtown