Phnom Penh

babban birnin Cambodia

Phnom Penh (lafazi : /punom pen/) birni ne, da ke a ƙasar Kambodiya. Shi ne babban birnin ƙasar Kambodiya. Pyongyang yana da yawan jama'a 2 129 371, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Phnom Penh kafin karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa.

Globe icon.svgPhnom Penh
ភ្នំពេញ (km)
Seal of Phnom Penh.svg
Phnom Penh aerial.jpg

Wuri
Cambodia Phnom Penh locator map.svg
 11°34′10″N 104°55′16″E / 11.56958°N 104.92103°E / 11.56958; 104.92103
Ƴantacciyar ƙasaKambodiya
Enclave within (en) Fassara Kandal Province (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,129,371 (2019)
• Yawan mutane 3,138.54 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 678.46 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Mekong River (en) Fassara da Bassac River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 14 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1372 (Gregorian)
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Pa Socheatvong (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Tsarin lamba ta kiran tarho 023
Lamba ta ISO 3166-2 KH-12
Wasu abun

Yanar gizo phnompenh.gov.kh