Philippe Duvernay (an haife shi ranar sha bakwai 17 ga watan Yunin shekara ta dubu ɗaya da saba'in (1970) ɗan ƙasar Faransa ne mai wasan nutsewa a ruwa. Ya fafata a gasar tseren mita ukku 3 na maza a gasar Olympics ta bazarar shekarar 1992.[1]

Philippe Duvernay
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 17 ga Yuni, 1970 (54 shekaru)
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara
tafiyar ruwa
Philippe Duvernay

Manazarta.

gyara sashe
  1. "Philippe Duvernay". Olympedia. Retrieved 21 May 2020.