Farfesa Petrus Johannes (an haife shine a ranar 10 ga watan Agusta, 1912) a yankin Wolmarans stad, South Africa.

Yana da mata da yaya Mata biyu da yara maza biyu.

Karatu da aiki

gyara sashe

Yayi karatun shi ne a Witpoort Primary School, Wolmaransstad, a shekara ta, 1919 zuwa 1927, maransstad High School. A shekara ta, 1928 zuwa 1931, Potchefstroom University for Christian Higher Education, a shekara ta, 1932 zuwa 1936, Potchefstroom Normal College. A shekara ta, 1932 zuwa 1934, (Transvaal Teacher's Diploma, a shekara ta 1934). University of Berlin. West Germany, a shekara ta, 1937 zuwa 1939,University of South Africa, a shekara ta 1945 zuwa 1947, yasa aikin malanta a Potchefstroom University for Christian Higher Education.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)