Peter Boyle (Dan kwallo An haifeshi 1876)
Peter Boyle (An haifeshi 26 Aprilu 1876 – 24 June 1939)ya kasance tsohon dan kwallon ireland sannan Kuma Mai bada horo.An haifeshi a garin Carlingford kawar Ireland.[1] Boyle ya kasance dan wasan baya ne na gefen hagu, mafi yawancin wasanninshi ya buga ne tare da kungiyar Sheffield United, inda ya halacci wasannin karshe a gasar F. A har sau 3 inda ya lashe sau 2. Ya buga kwallo a kungiyar Sunderland da Kuma kungiyar Motherwell, sannan ya wakilci Ireland har sau 5.[2]
Peter Boyle (Dan kwallo An haifeshi 1876) | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Carlingford (en) , 26 ga Afirilu, 1876 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ireland | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Doncaster (en) , 24 ga Yuni, 1939 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Aiki
gyara sasheAikin kungiya
gyara sasheBoyle ya bar gidandshi a Scotland a inda yayi hadaka da Sunderland a 1896, inda yayi wasan shi na farko da kungiyar Blackburn Rovers a watan Disamba na wannan shekarar.[3] bayan yayi shekaru 2 A Wearside sai ya matsa gaba zuwa kudanci a kungiyar Sheffield a watan Disamba 1988 akan kudi £175[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7.
- ↑ atters, Dave (2008). York City The Complete Record. The Breedon Books Publishing Company Limited. p. 12. ISBN 978-1-85983-633-0.
- ↑ Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7.
- ↑ Denis Clarebrough & Andrew Kirkham (2008). Sheffield United Who's Who. Hallamshire Press. p. 61. ISBN 978-1-874718-69-7