Patriensa birni ne a cikin karamar hukumar Asante Akim ta yankin Ashanti na kudu maso tsakiyar Ghana. Akwai mazauna kusan 7,000, kashi biyu cikin huɗu suna yin rayuwarsu daga aikin gona. Akwai wasu kauyuka 25 a gundumar.

Patriensa
Wuri
Map
 6°39′00″N 1°11′00″W / 6.65°N 1.1833°W / 6.65; -1.1833