Bright-Parker Clavenda Ya kasan ce shi haifaffan kasar Liberia ne.

Karatu da aiki

gyara sashe

Yayi karatu a Dalton High School, New York, USA a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da biyu, 1952 izuwa shekara ta alif ɗari tara da hamsin da hudu 1954, College of West Africa, Monrovia a shekara ta, 1954 zuwa 1955, University of Liberia a shekara ta, 1956, University of Michigan, Ann Arbor, Michigan, USA, a shekara ta, 1956 zuwa 1959, mataimaki director na Drugs and Medical Supply, National Public Health Service a shekara ta, 1961 zuwa 1964, shiyasamar da Clave's International Pharmacy a shekara ta,1964.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)