Parcours de réfugiés
Parcours de réfugiés fim ne da aka shirya shi a shekarar 2009 a game da 'yan gudun hijira a Maroko, wanda Ali Benjelloun ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1]
Parcours de réfugiés | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | Parcours de réfugiés |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ali Benjelloun (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ali Benjelloun (en) |
Takaitaccen bayani
gyara sasheMaroko dai na karɓar bakin haure da dama waɗanda makomarsu ita ce Turai. Kimanin waɗannan bakin hauren dubu daya ne ke rike da katin ‘yan gudun hijira na siyasa daga hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNHCR). Koyaya, hatta masu wannan katin suna fuskantar ƙalubale.[1]
Kyauta
gyara sasheAn duba Parcours de réfugiés a bukukuwa masu zuwa:[2]
- Festival Internacional del Cortometraje y del Documental de Casablanca 2010
- Festival Internacional de Cine Documental de Khoribga (FIFDOC) 2010
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Le "Parcours de réfugiés" au Ritz". Actualités du Maroc (in French). 12 January 2010. Archived from the original on 28 January 2013. Retrieved 14 March 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Parcours de réfugiés". Fondo Filmico. Retrieved November 7, 2012.[permanent dead link]