Panvel (Marathi: पनवेल; lafazin Marathi: [pənʋeːl]) birni ne, kuma taluka a gundumar Raigad na Maharashtra, Indiya. Tana da yawan jama'a saboda kusancinta da Mumbai. Hakanan ana gudanar da Panvel don manufar ci gaba ta ƙungiyar Mumbai Metropolitan Region.[1][2]

jirƙin ƙasar na Panvel
Panvel
  1. http://www.census2011.co.in/census/city/373-panvel.html
  2. https://censusindia.gov.in/nada/index.php/catalog/11382/download/14495/DDW27C-01%20MDDS.XLS
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.