Ozor sunan yanka ne. Fitattun mutane masu sunan suna sun haɗa da:

  • Florence Ozor (an haife ta a shekara ta 1980),'yar gwagwarmayar Najeriya kuma 'yar kasuwa
  • Michael Ozor (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Najeriya
Ozor
sunan gida

Duba kuma

gyara sashe
  • Odor (sunan mahaifi)