Onari Duke lauya ce, ƴar Najeriya kuma matar Donald Duke.[1] Ita ce shugabar hukumar Dizengoff Nigeria[2] kuma darekta mai zaman kanta a bankin United Bank for Africa.[3][4]

Duke ta kammala karatunta da ' LLB Hons a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, a shekarar 1983 kuma ta halarci Makarantar Koyon Aikin Shari’a ta Najeriya, Legas a 1984.[5]

Manazarta

gyara sashe