Ooni Lajodoogun shi ne Ooni na tara na Ife, babban mai mulkin mazarautar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Lajamisan kuma Ooni Lafogido ya gaje shi.[1]

Ooni Lajodoogun
Ooni of Ife (en) Fassara

Rayuwa
Sana'a

Manazarta

gyara sashe
  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015