Ono shine babban ƙauye kuma babban birnin gundumar Alo da ke kudancin gabar tekun Futuna.Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 524.Wannan ya sanya shi zama mafi girma a masarautar Alo.

Nassoshi gyara sashe