Ongeziwe Mali (an haife ta a ranar 21 ga watan Mayu shekara ta 1999) 'yar wasan hockey ce ta Afirka ta Kudu a tawagar Afirka ta Kudu.[1]

Ongeziwe Mali
Rayuwa
Haihuwa 21 Mayu 1999 (25 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Makaranta Jami'ar Stellenbosch
(2021 -
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara
tasbiran kasar mali

Ta shiga Gasar Cin Kofin Duniya ta Hockey ta Mata ta 2018 . [2][3]

  • 2003 USSA A Tournament - Dan wasan gasar, Babban mai zira kwallaye na gasar

Afirka ta Kudu

gyara sashe
  • 2019 Mata na Afirka Olympic Qualifier - Dan wasa na Gasar [4]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. 2018 Commonwelath Games profile
  2. "SA Women's Hockey Squad named for the Vitality Hockey Women's World Cup". sahockey.co.za. 7 June 2018. Archived from the original on 12 June 2018. Retrieved 18 April 2024.
  3. "Hockey Women's World Cup 2018: Team Details United States". FIH. p. 14.
  4. "African Hockey Road to Tokyo 2020 (Women) - Player Awards". FIH.