Omsk birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin yankin Siberia. Ya zuwa ƙidayar jama'a a shekarar 2000, an ayyana Omsk ɗayan biranen Rasha tare da mutane sama da miliyan 1. Omsk yana kusa da iyakar ƙasar Kazakhstan .

Omsk
Омск (ru)
Flag of Omsk (en) Coat of arms of Omsk (en)
Flag of Omsk (en) Fassara Coat of arms of Omsk (en) Fassara


Wuri
Map
 54°58′N 73°23′E / 54.97°N 73.38°E / 54.97; 73.38
Ƴantacciyar ƙasaRasha
Oblast of Russia (en) FassaraOmsk Oblast (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,110,836 (2023)
• Yawan mutane 1,938.97 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Rashanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 572.9 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Om (en) Fassara da Irtysh (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 90 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1716
Tsarin Siyasa
• Gwamna Oksana Fadina (en) Fassara (8 Disamba 2017)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 644000–644960
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+06:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 3812
OKTMO ID (en) Fassara 52701000001
OKATO ID (en) Fassara 52401000000
Wasu abun

Yanar gizo омск.рф
Instagram: admomsk Edit the value on Wikidata
Taswirar Omsk
Omsk

Sauran yanar gizo

gyara sashe